You don't have permission to access the page you requested
What is this page?The website you are visiting is protected.For security reasons this page cannot be displayed
Sign up for our daily Newsletter and stay up to date with all the latest news
You are receiving this pop-up because this is the first time you are visiting our site
You are using software which is blocking our advertisements (adblocker)
we are relying on revenues from our banners
So please disable your adblocker and reload the page to continue using this site.Thanks
Even though temperatures have dropped and the season has been delayed for a few weeks to prevent pests
producers have already detected the first active outbreaks of viruses in Almeria
both in the Níjar area and some greenhouses in the Poniente
Zucchini crops in the eastern part of the province
are affected by the New Delhi and Cucurbit aphid-borne yellows viruses
New Delhi severely damages the plant and its fruit production
with clear symptoms such as intense curling and crinkling of the leaves and yellowing similar to the mosaic virus in zucchini
transmitted by aphids in a non-persistent way
is an emerging virus in cucurbit plants in temperate and Mediterranean regions
told Diario de Almería that these viruses are causing considerable damage in several greenhouses in Níjar
"Producers have had to uproot many plantations because they were full of bugs
Many farmers have not even been able to harvest and have completely uprooted the plants," she said
"We recommend producers that uproot all of their plants to change crops to try to break the chain of transmission
because there's not much that can be done to thoroughly clean the greenhouse structures of these pests."
These have been the most problematic viruses at the beginning of this season
cucumber crops are showing symptoms of yellowing
The Tomato Brown Rugose Fruit Virus (TBRFV)
which has caused havoc in previous campaigns
although some plants are showing sporadic symptoms without directly affecting the fruit
producers have detected cases of Thrips parvispinus in pepper crops
Technicians are keeping a close watch to control this species which can slow the plant's normal growth
Source: diariodealmeria.es
FreshPublishers © 2005-2025 FreshPlaza.com
Mission Statement: to assist the integration of foreign residents living in Spain
and this is never more accurate than when you establish yourself as a foreign resident in a new country
Being able to quickly familiarise yourself with the culture
and customs can help ease the transition during a challenging time
This is why Euro Weekly News makes it our mission to provide you with a free news resource in English that covers both regional and national Spanish news – anything that we feel you will benefit from knowing as you integrate into your new community and live your best life in Spain
you can forget about translating articles from Spanish into awkward English that probably don’t make much sense
Let us be your convenient and essential guide to all things that will likely affect you as a foreign resident living in Spain
the Nijar Town Council had a presence at the B-Travel 2025 for the first time
This was thanks to its dedicated Department of Tourism and Beaches. This renowned tourism fair took place in Barcelona and provided Nijar with a platform to increase its visibility at a national and international level
the primary goal was to showcase the municipality and all that it has to offer
the focus was placed on its rich landscapes
representatives took the opportunity to promote a recently published guide to trails and viewpoints
which has been well received at other tourism fairs
visitors to the stand were able to take away a number of different promotional materials
including detailed maps and brochures that provided some of Nijar’s tourist highlights
which is well-known for its breathtaking landscapes
Nijar’s attendance at B-Travel 2025 is part of a wider initiative to promote Nijar as an optimal tourist destination
the aim is to be recognised as offering authentic tourism experiences in southern Europe
the Town Council has had stands at several key fairs
Find more local news, activities, and profile interviews for Almeria.
Prefer to read all your local news in one place? Check out our online newspapers for your local weekly news fix.
Subscribe to our Euro Weekly News alerts to get the latest stories into your inbox
Euro Weekly News is the leading English language newspaper in Spain
by delivering news with a social conscience
we are proud to be the voice for the expat communities who now call Spain home
With around half a million print readers a week and over 1.5 million web views per month
EWN has the biggest readership of any English language newspaper in Spain
The paper prints over 150 news stories a week with many hundreds more on the web – no one else even comes close
Our publication has won numerous awards over the last 25 years including Best Free Newspaper of the Year (Premios AEEPP)
Company of the Year (Costa del Sol Business Awards) and Collaboration with Foreigners honours (Mijas Town Hall)
All of this comes at ZERO cost to our readers
All our print and online content always has been and always will be FREE OF CHARGE
Download our media pack in either English or Spanish
Legit.ng Hausa ta bude tasha a manhajar Whatsapp. Kasance tare da mu don samun rahotanni da dumi-dumi!
Editan Legit Hausa Ibrahim Yusuf yana da gogewar aikin jarida da rubuce-rubucen adabi sama da shekaru hudu
kuma kwararre ne a kawo rahotannin kasuwanci
FCT, Abuja - Tsawon makonni biyu, Jamhuriyar Nijar ta fuskanci matsananciyar matsalar fetur
wanda ya jefa kasuwanci da zirga-zirga cikin mawuyacin hali
Lamarin ya kai ga gwamnatin mulkin soja ta Nijar
Nijar ta nemi tallafin Najeriya. Hoto: Bayo Onanuga|Muhammad BadamasiAsali: FacebookZagazola Makama ya wallafa a X cewa duk da takaddamar diflomasiyya da ke tsakanin kasashen biyu, Najeriya ta amince da tallafawa Nijar.
Kara karanta wannan
Rashin tsaro: Shugaban Amurka, Trump ya samu izinin kakaba takunkumi ga Najeriya
LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng
Matsalar man fetur a Nijar ta samo asali ne daga rikicin da ya ɓarke tsakanin gwamnatin mulkin soja da kamfanonin mai na kasar Sin, wadanda ke da rinjaye a fannin hakar mai a kasar.
A farkon shekarar 2024, kamfanin na CNPC ya bayar da bashin Dala miliyan 400 ga Nijar da nufin tallafa mata saboda takunkumin tattalin arziki da ECOWAS ta sanya bayan juyin mulki.
Sai dai gwamnatin mulkin soja ta kasa biyan bashin a kan lokaci, lamarin da ya sa suka kakabawa kamfanin SORAZ harajin dala biliyan 80.
Da kamfanin kasar Sin ya ƙi bayar da ƙarin rance, Nijar ta kore jami’ansa daga kasar tare da kwace asusun ajiyarsu, matakin da ya haddasa rushewar ayyukan hakar mai a kasar gaba daya.
Sakamakon rikicin, matatar mai ta SORAZ, wadda ke samar da kaso mafi tsoka na man fetur a Nijar, ta dakatar da aiki, kuma hakan ya haddasa matsanancin karancin man fetur a kasar.
Kara karanta wannan
Biyan haraji: Majalisa ta yi wa sojoji gata
har ta kai ga tilas ta nemi taimakon Najeriya domin shawo kan matsalar
Wata majiya ta ce ba tare da wata sanarwa ta hukuma ba
gwamnatin Nijar ta tura ministan man fetur da wasu manyan jami’ai zuwa Abuja domin rokon Najeriya ta tallafa mata da gaggawa
Shugaban Najeriya, Bola Tinubu. Hoto: Bayo OnanugaAsali: FacebookNajeriya ta nuna halin kwarai Duk da rikicin diflomasiyya da Nijar ta shiga da Najeriya
gwamnatin Najeriya ta amince da bayar da tallafi ta hanyar aikawa da motocin mai 300 zuwa Nijar domin rage radadin matsalar
Wannan mataki ya kara jaddada matsayin Najeriya a matsayin babbar jagora a Afrika ta Yamma
wadda ke bai wa kasashen makwabta tallafi duk da sabaninsu a baya
A wani rahoton, kun ji cewa gwamnatin Najeriya ta bude wata kofa domin tattaunawa da kasar Nijar domin samar da mafita kan sabanin da suka samu.
Kara karanta wannan
'Yar TikTok ta yi wani irin mutuwa mai ban tausayi
Ministan harkokin wajen Najeriya ne ya bayyana cewa matakin zai kawo sauki ko ma warware rikicin diflomasiya da ke tsakanin kasashen biyu
babban edita a sashen Hausa na Legit ya duba labarin
CHECK OUT: Education is Your Right! Don’t Let Social Norms Hold You Back. Learn Online with LEGIT. Enroll Now!
FCT, Abuja - Najeriya ta rage yawan wutar lantarkin da take fitarwa zuwa Jamhuriyar Nijar daga megawatt 80 zuwa megawatt 46.
Najeriya ta dauki matakin ne yayin da ake cigaba da samun rashin jituwa tsakanin kasashen ECOWAS da Nijar da aka yi juyin mulki.
Kara karanta wannan
Sarakunan Arewa sama da 86 sun yi magana da murya daya kan tsaro
Hoto: Bayo Onanuga|Getty ImageAsali: FacebookBisa wani rahoto da Channels TV ta wallafa a ranar Litinin
matakin ya fara jawo matsalar lantarki a Nijar
LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu
Rahoton ya ce rage adadin wutar na da nasaba da takunkumin da Najeriya da kasashen ECOWAS suka sanya kan gwamnatin sojin Nijar da ta kifar da zababbiyar gwamnati a watan Yulin 2023
ta ce matakin ya haifar da rage wutar da ake samu da kashi 30% zuwa 50% a wasu yankuna
lamarin ya sa ana katse wuta na kwanaki da dama musamman a babban birnin kasar
Rahoton Yahoo News ya nuna cewa Nijar ta dawo aiki da sola gadan gadan tun bayan rage adadin wutar da ake ba su.
Duk da rage wutar da take tura wa Nijar, Najeriya da kanta tana fuskantar karancin wutar lantarki sakamakon matsalar iskar gas da kuma rashin jari a bangaren samar da wuta.
Kara karanta wannan
Tinubu zai tura tagawa Nijar domin isar da saƙonsa ga Tchiani
Najeriya na samar da wuta kasa da megawatt 5,000 ga al'umma fiye da miliyan 200
Masana sun bayyana cewa kasar na bukatar a kalla megawatt 30,000 domin biyan bukatun lantarki yadda ya kamata
Najeriya na dogaro da iskar gas da ruwa wajen samar da wuta
inda fiye da tashoshin wuta 29 ke amfani da gas
Najeriya na fama da bashin kudin wutar lantarki
Hoto: Bayo OnanugaAsali: FacebookAmma kalubalen bashin da ke ci gaba da hauhawa ya jefa bangaren cikin wani hali na rashin tabbas
Kamfanonin samar da wuta (GenCos) sun yi barazanar dakatar da aiki saboda dimbin bashin suke bin gwamnati da kuma rashin isasshen kudin shiga
Kungiyar kamfanonin ta bayyana cewa tana bin gwamnati bashin fiye da Naira tiriliyan 4, wanda ya hada da bashin 2024 da kuma tsofaffin basussuka da suka kai Naira tiriliyan 1.9.
A yanzu haka dai ba a san ko dakatar da yawan wutar da ake ba Nijar zai kara inganta harkokin wuta a Najeriya ba.
Kara karanta wannan
majalisa ta kafa kwamitin lura da ayyukansa
A wani rahoton, kun ji cewa gwamnatin Najeriya ta yanke shawarar daina shigo da kayan sola fadin kasar
Gwamnatin ta ce za a dauki matakin ne domin rage dogaro da kasahen waje da habaka tattalin arzikin Najeriya
Sai dai masana harkokin wuta da tattalin arziki sun gargadi gwamnatin da ta sake tunani saboda za a iya shiga wata matsala saboda matakin
ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru biyar
Accra, Ghana - Kasashen da ke kungiyar ECOWAS za su gana a Ghana a yau Talata domin tattauna ficewar ƙasar Nijar, Mali da Burkina Faso daga kungiyar.
Taron zai gudana na tsawon kwana biyu, daga ranar Talata zuwa Laraba 23 ga watan Afrilun 2025 domin nazarin matakan da za a dauka.
Kara karanta wannan
Kungiyar ECOWAS za ta gana Ghana kan matsayar Nijar
Hoto: @ecowas_cedeao.Asali: Getty ImagesA wata sanarwa da kungiyar ta fitar yau Talata
ta ce za a tattauna hanyoyin ficewar kasashen uku da yadda hakan zai shafi ayyukanta
A makonni uku da suka wuce, kasashen AES sun kakabawa kaya daga ECOWAS harajin shigo da kaya kashi 0.5 bisa dari.
Harajin na shafi duka kaya daga ECOWAS da ke shigowa kasashen uku sai dai kayan agajin jin kai ne kadai aka keɓe.
Wannan matakin ya saba da kokarin ECOWAS na tabbatar da 'yancin zirga-zirgar kaya duk da ficewar kasashen uku daga kungiyar.
Sai dai sabuwar yarjejeniyar AES na nufin tara kudin shiga domin tallafa wa ayyukan hadin gwiwar kasashen ukun.
Kungiyar ECOWAS za ta wata ganawa domin neman mafita da Nijar, Mali da Burkina Faso suka fice daga cikinta. Hoto: @ecowas_cedeao.Asali: TwitterMusabbabin ganawar da ECOWAS ke yi a Ghana Rahotanni sun ruwaito cewa kasashen uku da ke mulkin soja sun bayyana ficewarsu daga kungiyar tun farkon wannan shekara.
A lokacin, ECOWAS ta fitar da ka’idojin alakarta da kasashen uku da kuma matakan wucin gadi da za a aiwatar.
Kara karanta wannan
Mahmuda: Sabuwar kungiyar 'yan ta'adda ta fara kashe mutane a Arewa ta Tsakiya
Kungiyar ta ci gaba da amincewa da ciniki da zirga-zirgar mutane ba tare da biza ba tsakanin kasashen da suka fice da sauran mambobi
ECOWAS ta kara da cewa za ta kafa wata cibiya don saukaka tattaunawa da kowane daga cikin kasashen ukun da suka fice
kasashen mambobi za su tattauna da kasashen ukun a Accra kan makomar dangantaka tsakaninsu
za a tattauna sauran batutuwa da suka shafi muhimmancin yankin gaba daya
Kun ji cewa Gwamnatin Bola Tinubu ta tura ministan harkokin waje, Yusuf Maitama Tuggar, zuwa Jamhuriyar Nijar domin isar da sakon shugaban kasa.
Kara karanta wannan
Yadda aka kuskure Natasha wajen kai hari gidansu da agajin da 'yan gari suka kai
An ce ziyarar na zuwa ne bayan rikicin juyin mulkin
Najeriya na kokarin farfado da dangantaka da hadin gwiwar tsaro da kasuwanci da makwabciyarta
Tun da Janar Abdourahamane Tchiani ya kifar da Mohamed Bazoum a watan Yulin 2023
alakar da ke tsakanin Najeriya da Nijar ta tabarbare
The eastern Almería region is set to celebrate its rich esparto grass heritage with the return of the “VII Encuentro de Esparto,” an annual gathering of artisans and enthusiasts in Níjar
The event will take place at the Museo de la Cultura del Agua on November 25 and promises to showcase the artistry
and modern relevance of esparto grass craftsmanship
This year’s meeting aims to attract over 30 artisans from across Andalusia and neighbouring regions
with activities ranging from live weaving demonstrations to interactive workshops for attendees of all ages
Experts will discuss the role of esparto in traditional crafts and its increasing use in sustainable design
The event also includes a display of tools
Visitors can learn how these timeless creations are made and explore their historical importance to the economy and culture of Níjar
Organisers emphasise the significance of preserving and promoting esparto grass traditions in an era of mass production
noting its potential to inspire innovation while honouring the past
This gathering not only serves as a cultural celebration but also as a platform to educate the younger generation about the value of heritage crafts
Níjar invites everyone to experience this immersive day dedicated to a tradition that has shaped the region for centuries
Read more Almería news
al'amuran yau da kullum da kuma siyasa
Sani yana da shekaru sama da biyar a aikin jarida
gwamnatin mulkin soja ta Jamhuriyar Nijar ta ayyana Hausa a matsayin harshen da za a yi amfani da shi a ƙasar
Wannan sabo kuma babban mataki da kasar ta dauka na nufin cewa ta cire harshen mallaka na Faransanci a matsayin harshen kasa na Nijar
Gwamnatin soja a Nijar ta ayyana Hausa a matsayin yaren kasa.Asali: TwitterNijar ta mayar da Hausa harshen kasaKara karanta wannan
An fara mantawa: Lauya ya taso da maganar kisan Hausawa a Edo da tambayoyi 10
Wannan sauyi ya fito ne a cikin wani sabon kundin tsarin mulki da Nijar ta fitar a ranar 31 ga Maris
“Harshe na kasa shi ne Hausa,” yayin da “harsunan aiki su ne Turanci da Faransanci.”
An bayyana cewa Hausa ne harshen da mafi yawan mutane ke amfani da shi a fadin kasar
An ce da yawan ‘yan Nijar da adadinsu ya kai miliyan 26 suna ji kuma suna magana da Hausa
yayin da kimanin miliyan uku kawai (kashi 13%) ke jin Faransanci
Sabon kundin tsarin mulkin ya kuma lissafa wasu harsunan gida guda tara
Wannan sauyin harshe ya biyo bayan taron kasa da aka gudanar a watan Fabrairu, amma rahoton BBC Hausa ya nuna cewa ba kowa ke maraba da sauyin ba a Nijar.
Kara karanta wannan
Alkali ya sha da kyar bayan yan ta'adda sun yi ram da shi a Katsina
wani rahoton ya ce gwamnatin sojan Nijar ta samu karin goyon bayan jama’a
kuma an amince wa Janar Abdourahamane Tiani da ya ci gaba da mulki har na tsawon shekaru biyar masu zuwa
Yadda Nijar ta yanke alaka da kasar Faransa
Tun bayan juyin mulkin da ya kifar da shugaban farar hula Mohamed Bazoum a watan Yulin 2023
gwamnatin soja ta fara yanke alaka da kasar Faransa
Matakan da aka dauka sun hada da korar sojojin Faransa daga Nijar
katse hulda da jakadanci da kuma sauya sunayen tituna da gine-ginen da ke dauke da sunayen Faransanci
Kamar yadda Nijar ke kokarin kawar da tasirin Faransa
sauran kasashen da ke karkashin mulkin soja irinsu Mali da Burkina Faso suma suna bin irin wannan tafarki
Kasashen uku sun fice daga kungiya ta Francophonie
wacce ke dauke da irin rawar da Commonwealth ke takawa ga kasashen da ke amfani da Ingilishi
Migrant agricultural workers in Nijar (Almeria
Spain) are facing eviction from the El Walili camp
as local authorities have set a demolition date for January 30th
We are calling on our members and supporters to take action to defend these workers and their right to safe and secure accommodation
Spain is responsible for supplying around a quarter of the UK’s fresh produce imports
as well as 32 per cent of all the vegetables and 20 per cent of all the fruit sold in the country
Much of this imported produce comes from Almeria
famous for its “sea of plastic” concentration of greenhouses
The volume of produce from Almeria reaching the UK is growing
with Britain displacing France as the second destination for exports in 2021
Nijar is a municipality on the outskirts of Almería in Southern Spain
Níjar is home to some 2,000 of the 4,400 hectares of organic production in the province of Almería and is the location of many big exporting companies such as Bio Sabor
Nijar is currently the site of a struggle between the worker residents of the El Wallili shanty town
which intends to demolish the homes of 500 people without offering workers alternative accommodation
Agricultural production in the Almeria region is only possible thanks to the work of immigrants from Morocco
They represent 90% of the 120,000 personnel working in the greenhouses
intermittent employment and precariousness mean that many agricultural workers cannot find housing that is commensurate with their financial means and must live in the “chabolas”
shanty towns made of plastic pallets and tarpaulins where several thousand people live in total
as is the value of exports from the agricultural companies in which these people work: over 3 billion euros worth of produce was exported from Almeria last year.
But these shacks are always under threat of being burnt down by the authorities or companies
who consider that they give a bad image of Almeria
The former manager of the employers’ association COEXPHAL
states that “the shacks generate a very bad image for us in the European market
with consumers who are very sensitive to the issue”.
El Wallili is the biggest chabola in the municipality of Níjar
It was established 15 years ago and is located in a strategic site between the greenhouses where they work
The local government provides El Wallili with no means of transportation
An agreement signed in 2000 between the local authorities
and agribusinesses which committed these bodies to the construction of decent housing has never been fulfilled
Demolition of El Wallili planned with no alternative offer
the municipal government of Nijar began the administrative process of demolition the El Wallili chabola
with no alternative accommodation being offered
This was escalated on Thursday 19th January with notice of demolition being given by the council
for 30th January. In public statement
the Mayor of Nijar Esperenza Perez has stated this demolition is due to the terrible living conditions for residents
she has echoed the fruit and vegetable and tourism employers
who allege that the chabolas harm the brand of their products and services
as a reason for the demolition.
9 unions and social movements have formed the Derecho a Techo (Right to a Roof) coalition
Right to a Roof demands that no demolition take place without the construction of decent alternative accommodation first
and have supporting the residents’ struggle against the eviction through demonstrations
Demonstration of residents against the demolition
In the meeting held between the Nijar municipality and the Right to a Roof Platform on January 12
the Mayoress of Nijar Esperenza Perez guaranteed the rehousing of all the residents of El Walili before doing the eviction
the only communication that the inhabitants of this settlement have had has been that of the eviction
at the meeting she gave January 30 as the deadline for communication from the City Council about alternative accommodation
60 temporary homes are under construction in Los Grillos
but these are without electricity or sanitation and will not be able to house all of El Wallili’s residents
the lack of decent accommodation for workers
the demolition will only result in workers moving to other chabolas
and further hardship for Almeria’s working population.
together with other organisations of La Via Campesina
supports the struggle of the inhabitants of the settlement “El Wallili” and the Right to a Roof Platform
The Landworkers’ Alliance asks the authorities of Níjar and Andalusia
to respect the workers who make it possible to produce and export the agricultural products that enrich the entrepreneurs of the region of Níjar and to renounce the demolition – as long as there is no alternative accommodation – and to agree to negotiate with the Platform on this matter
The Landworkers’ Alliance will inform the British public about the situation in El Wallili as long as no solution has been found to provide decent housing for all inhabitants of El Wallili
As residents of a country which imports vast quantities of produce from Almeria
it is important that we communicate to the authorities in Nijar that their attempt to prettify the image of agroindustry by disappearing its social consequences will not work.
including La Via Campesina affiliates in Europe and Morocco
have contacted the Office of the Andalusian Ombudsman to protest the inhabitants of El Walili
the Ombudsman’s decision has been to initiate a complaint file with the Níjar City Council.
We urge our members and supporters to write emails to express their indignation. A model text is can be found here. The email addresses for the relevant authorities is as follow:
Land Workers’ Alliance (LWA) Migrant Solidarity Campaign Coordinator
This post is also available in Español and Français
FCT, Abuja - A wata muhimmiyar ziyara ta diflomasiyya domin dawo da amana da hadin kai, Ministan Harkokin Wajen Najeriya, Yusuf Maitama Tuggar, zai kai ziyara Jamhuriyar Nijar.
Yusuf M. Tuggar zai mika sako na musamman daga Bola Tinubu ga Janar Abdourahamane Tchiani a ranar Laraba, 16 ga Afrilu, 2025.
Bola Tinubu zai tura tawaga ta musamman zuwa Nijar a gobe Laraba. Hoto: Asiwaju Bola Tinubu, Muhammad Badamasi.Asali: FacebookMusabbabin ziyarar tawagar Tinubu zuwa Nijar Ziyarar na nuna wani sabon salo a dangantakar Najeriya da Nijar, bayan rikicin juyin mulkin Yulin 2023 da ya dagula huldar kasashen biyu, cewar Zagazola Makama.
Tuggar zai tattauna da ministan harkokin wajen Nijar kan batutuwa masu muhimmanci irin su tsaro
Ziyarar na zuwa ne a lokacin da yankin ke fuskantar sauye-sauye bayan ficewar Nijar
Tattaunawar Najeriya da Nijar na nuni da yunkurin sabunta dangantaka da gina wata sabuwar fahimta bisa moriyar juna da mutunta juna
Tawagar Najeriya za ta kunshi manyan jami’an diflomasiyya
masu ba da shawara da jami’an tsaro domin tsara sabon tsari na hadin gwiwa
Ana sa ran zai gana da Shugaba Abdourahamane Tchiani domin tattauna yadda za a daidaita alakar diflomasiyya ta doka da tsarin dindindin.
A cewar wata majiya daga ma’aikatar harkokin wajen Najeriya, ziyarar na da nufin karfafa fahimta da gina dangantaka mai dorewa da Nijar.
Kara karanta wannan
Ziyarar na nuni da jajircewar Shugaba Tinubu wajen dawo da Nijar cikin tsarin zaman lafiya da hadin gwiwa a yammacin Afirka
Bola Tinubu zai tura tawaga mai ƙarfi Nijar yayin da ta yi tsami
Hoto: Federal Ministry of Foreign Affairs.Asali: TwitterAbubuwan ci gaba da ziyarar za ta samar Ma’aikatar harkokin wajen Najeriya na fatan irin wadannan dabaru za su taimaka wajen kwantar da tarzoma a Nijar ba tare da amfani da soja kawai ba
Najeriya da Nijar na da mahimman hanyoyin ciniki, musamman daga jihohin Arewa zuwa yankunan Zinder da Maradi a Nijar.
Rikicin tsaro da rufe iyakoki ya durkusar da harkokin kasuwanci, yana cutar da ‘yan kasuwa da dama masu dogaro da cinikayya tsakanin kasashen biyu.
Ana fatan ziyarar za ta kai ga bude kasuwannin iyaka, hadin gwiwar sintirin tsaro da kuma sabunta manyan ayyukan ci gaba na iyaka.
Ziyarar ta nuna yadda Najeriya ke kokarin kafa sabuwar alakar tsaro da tattalin arziki, tare da hada kai da Nijar a wajen ECOWAS.
Tawagar ministan za ta mika shawarwari ga gwamnati Nijar kan tsaron iyaka, farfado da tattalin arziki da diflomasiyya ta al’umma.
Kara karanta wannan
an 'gano' shirinsa kan ƴan APC da ke son komawa SDP
Mun ba ku labarin cewa gwamnatin sojan Nijar ta ayyana Hausa a matsayin harshen kasa
tare da cire Faransanci wanda ya samo asali daga mulkin mallaka
Rahotanni suka ce Hausa ta riga ta zama gama gari a Nijar
yayin da kashi 13% kacal ke jin harshen Faransanci
Malumfashi ya shafe shekaru ya na kawo labaran Hausa musamman na siyasa
Niger - Shugaban kasar jamhuriyyar Nijar
Abdurrahmane Tchiani ya na neman yadda zai magance matsalolin al’ummarsa
Ana zargin cewa Janar Abdurrahmane Tchiani wanda ya kifar da gwamnatin farar hula ya yi zama kungiyoyin bokaye a Nijar
Shugaban kasar Nijar, Abdurrahmane Tchiane ya zauna da bokaye a Niamey Hoto: Getty ImagesAsali: Getty ImagesBokaye sun hadu da shugaban kasar NijarRahoton da aka samu daga tashar DW Hausa sun ce kungiyar bokayen jamhuriyyar Nijar sun hadu da Abdurrahmane Tchiane.
Bokayen sun sha alwashin yin amfani da rauhanai domin ganin sun yi maganin duk masu yi wa Nijar da mutanenta zagon-kasa.
Kara karanta wannan
ya bayyana abubuwan da suka tattauna a kan Najeriya
An yi wannan zama wanda ya jawo surutu ne a fadar shugaban kasar Nijar da ke birnin Niamey a ranar Alhamis da ta wuce
Zargin cewa ana hada-kai da wasu kasashen Afrika domin yakar Nijar ya jawo aka shirya wannan zama na musamman a jiya
Daily Post da ta kawo rahoton ta bayyana cewa sabani tsakanin gwamnatin sojin Nijar da ta tarayyar Najeriya ta na kara kamari
An bayyana cewa bokayen da aka kira ba su ambaci sunan wata kasa ko shugaba ba
Janar Abdurrahmane Tchiani a jawabin da ya yi
ya godewa bokayen ganin yadda za su ka kawowa kasar da al’umma dauki
Abdurrahmane Tchiani ya ji dadin gudumuwarsu
ya na mai cewa makiya sun taso kasar Nijar a gaba a daidai wannan lokaci
Tuni aka ji sarakuna da mazauna iyakokin kasashen biyu sun karyata ikirarin gwamnatin Nijar na cewa ana yi mata zagon-kasa.
Kara karanta wannan
Rarara ya ba Tchiani kwana 20 ya maida mulkin Nijar ga fararen hula ko ya dauki mataki
Masu bibiyar labarin a dandalin Facebook sun tofa albarkacin bakinsu yayin da ake zargin Faransa da yi wa kasar makarkashiya
An ji labarin yadda Janar Abdourahamane Tchiani ya yi wa 'Yan jahmuriyyar Nijar jawabi a gidajen talabijin da ya kifar da mulki
Sojojin da su ka hambara Mohammed Bazoum sun ce sai bayan shekaru za a shirya zabuka kuma da alama haka zancen yake
ya na da gogewar aikin jarida sama da shekaru uku
Dauda Kahutu Rarara ya yi magana game da zargin shugaban Nijar kan kasar Najeriya
Rarara ya caccaki Janar Abdourahamane Tchiai kan zargin da ya yi inda ya ce shugaban shi ne babban mai cin dunduniyar kasarsa
Mawaki Dauda Kahutu Rarara ya yi tsokaci kan zargin shugaban Nijar kan Najeriya. Hoto: Dauda Kahutu Rarara.Asali: FacebookRarara ya zargi Tchiani da nakasa Nijar Mawakn ya bayyana haka ne a cikin wani faifan bidiyo da DCL Hausa ta wallafa a shafin Facebook.
Kara karanta wannan
'Ku yi adalci': Sheikh Albany ya saba da al'umma game da zargin Shugaba Tchiani
Mawakin ya kuma yi magana kan cin zarafin da aka yiwa Mohamed Bazoum inda ya ce Tchiani ya ci amanarsa
Rarara ya koka kan yadda al'umma ke tsoron fadin gaskiya kan mulkin Tchiani wanda hakan wasu ke ganin kaman ana goyon bayansa.
Kara karanta wannan
ya hango baraka tsakanin Najeriya da Nijar
Mn ba ku labarin cewa, wasu sarakunan gargajiya da mazauna kan iyaka a Sokoto da Kebbi sun musanta zargin shugaba Abdourahamane Tchiani
Mazauna Balle, Marake, da Kurdula sun tabbatar da babu sansanin sojojin kasashen waje a yankunansu
sun bukaci Tchiani ya guji zarge-zargen karya
Alhaji Aminu Aliyu ya karyata zarge-zargen Tchiani inda ya ce babu gaskiya a maganarsa
FCT, Abuja - Rahotanni sun nuna cewa kasar Nijar na fuskantar matsanancin karancin man fetur
lamarin da ya haddasa hauhawar farashin mai da kuma dogayen layuka a gidajen mai
Rahotani su nuna cewa matsalar ta kara ta’azzara ne bayan da Nijar ta fice daga kungiyar ECOWAS.
Abubuwan da suka jefa Nijar matsalar man fetur. Hoto: Habu AbdullahiAsali: Getty ImagesDaily Trust ta wallafa cewa babban daraktan kasuwanci na kamfanin man Nijar, Maazou Aboubacar, ya bayyana dalilin shiga matsalar.
Kara karanta wannan
Cikakken bayani: Dalilin da ya sa za a gudanar da azumin Ramadan sau 2 a 2030
Maazou Aboubacar ya ce daya daga cikin manyan dalilan da suka haddasa wannan matsala shi ne rashin samun man fetur daga kasuwar bayan fage
kamfanin SORAZ na samar da tankar mai 25 ne kacal a kullum
alhalin bukatar kasar Nijar ta nunka hakan
Rahotanni sun kuma nuna cewa gwamnatin mulkin soja ta Nijar ta rage farashin mai tun bayan karbar mulki a shekarar 2023
wanda hakan ya kara bukatar man fetur a cikin kasar
A wani mataki na karfafa ikon mulkinsa kan arzikin kasa
gwamnatin soja ta Nijar ta umarci wasu jami’an kasar China da ke aiki a fannin mai su fice daga kasar
Wata majiya ta shaida Punch cewa gwamnatin Nijar ta bukaci manyan jami’ai uku daga kamfanin China na CNPC, WAPCo, da SORAZ su fice daga kasar nan take.
Kara karanta wannan
Wasu mazauna yankunan da ke iyaka da Najeriya a jihohin Sokoto
Yobe da Borno sun ce matsalar karancin man fetur ta haddasa dogayen layuka a gidajen mai da ke Nijar
wasu mazauna kasar na sayen mai a kasuwar bayan fage maimakon su tsaya a layuka
Shugaban wata al’umma da ke Maigatari, jihar Jigawa, ya tabbatar da cewa gidajen mai a Nijar sun rufe tsawon kusan watanni biyu sakamakon rashin man fetur.
Ya ce wani manajan gidan mai a Dingas, Nijar, ya bayyana masa cewa ya shafe fiye da kwanaki 40 babai samu mai ba, lamarin da ya ce bai taba faruwa ba a tarihi.
Kara karanta wannan
sun hallaka rikakken ɗan bindiga a Zamfara
Binciken da aka gudanar ya nuna cewa garuruwa da kauyuka da ke iyaka da Najeriya a Yobe da Borno kamar Geidam
da Kanamma sun shiga safarar man fetur zuwa Nijar
Wani mazaunin yankin ya bayyana cewa farashin mai a Nijar ya yi tashin gwauron zabi:
Yadda ake layin a wani gidan mai. Hoto: Kola Sulaimon.Asali: Getty ImagesNijar ta nemi tallafin mai daga NajeriyaA wani rahoton, kun ji cewa gwamnatin sojin Nijar ta nemi taimakon fetur daga Najeriya bayan shiga matsalar mai a 'yan kwanakin bayan nan
Legit ta rahoto cewa gwamnatin Najeriya ta nuna dattaku wajen tura tankokin man fetur kasar Nijar duk da tangardar diflomasiya a tsakanin kasashen
Kaduna - Malamin addinin Musulunci
Ustaz Abubakar Salihu Zaria ya yi tsokaci kan takaddamar da ake yi game da shugaban Nijar
Ustaz Abubakar ya yi martani mai zafi ga mawaki Dauda Kahutu Rarara
wanda ya ba Tchiani wa'adin kwana 20 ya mika mulkin Nijar ga farar hula
A cikin wani faifan bidiyo da Gen Sanusi ya wallafa a shafinsa na Facebook, an ji malamin na cewa "rashin hankali da jahilci" ya sa Rarara furta kalamansa.
Kara karanta wannan
Rarara ya tara malamai 1,000 domin neman tsari daga sharrin bokayen Nijar
Tun da fari, Legit Hausa ta rahoto cewa mawaki Rarara
ya nuna bacin ransa kan gazawar sojoji na dawo da mulki ga fararen hula a Jamhuriyar Nijar
Rarara ya zargi Janar Abdourahamane Tchiani da garkuwa da tsohon shugaba Bazoum da hana mutanen Nijar ‘yancin walwala a kasarsu
Mawakin ya yi alkawarin amfani da basirarsa wajen yin wakokin wayar da kan jama’a game da illolin mulkin Janar Tchiani da tasirinsa akan al’ummar Nijar.
An ce Rarara ya ba Janar Tchiani wa'adin kwanaki 20 da ya gaggauta mika mulki ga farar hula ko ya fuskanci fushin jama'a.
A kan wannan ne, Ustaz Abubakar ya dura kan Rarara, ya ba mawakin wa'adin mintuna 20 da ya janye kalaman da ya yi kan shugaban kasar Nijar.
Kara karanta wannan
Janar Tchiani ya komawa bokaye yayin da kasar Nijar ke ‘yar tsama da Najeriya
Malamin addinin ya jaddada cewa abin da ake bukata a yanzu shi ne dorewar zaman lafiya da hadin kai tsakanin Najeriya da Nijar, yana mai cewa:
Legit Hausa ta fahimci cewa wa'adin mintuna 20 da malamin ya debarwa mawakin tuni suka cika, kuma har yanzu ba a ji amsa daga Rarara ba.
A wani labarin, mun ruwaito cewa mawakin siyasa
Dauda Kahutu Rarara ya tara malamai 1,000 domin yin addu'o'i kan shugaban Nijar
An ce mawaki Rarara ya jagoranci taron addu'o'i a garin Kahutu, jihar Katsina
domin neman kariya daga sharrin bokayen Jamhuriyyar Nijar
FCT, Abuja - Hadimin shugaban kasa a Najeriya, Daniel Bwala ya soki Shugaban Nijar, Abdourahamane Tchiani kan maganganunsa
Bwala ya ce zargin da shugaba Tchiani ya yi kan Najeriya game da ta'addanci yaudara ce marar tushe
Kara karanta wannan
'Ka ji tsoron Allah': Abin da limamin Legas ya fadawa Tinubu a masallacin Juma'a
A martaninsa, Bwala ya bayyana zargin a matsayin makirci don haddasa rikici da haddasa gaba a Najeriya
Ya ce an kawo wannan magana domin haddasa gaba tsakanin yan Arewa da kuma gwamnatin Bola Tinubu.
Bwala ya bayyana cewa Najeriya tana taka rawa mai muhimmanci a yankin Afirka ta Yamma wajen bunkasa kyakkyawar dangantaka da makwabtan ta.
Kara karanta wannan
Ministan Tinubu ya tona yadda ya samawa 'yan jiharsa ayyukan tarayya masu yawa
Mun ba ku labarin cewa Gwamnatin Bola Tinubu ta musanta zarge-zarge cewa tana shirin tayar da rigima a makwabciyarta Jamhuriyar Nijar
Gwamnatin ta ce tana yin duk mai yiwuwa domin tabbatar da samar da alaƙa mai kyau tsakanin kasashen biyu
ta musanta cewa akwai sojojin Faransa a Arewacin Najeriya domin kawo tsaiko a mulkin Nijar
A'isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit
Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku
al'amuran da su ka shafi mata da yara da siyasa
Jamhuriyyar Nijar - Shugaban soja na kasar Nijar
Janar Abdourahamane Tchiani ya zargi gwamnatin Najeriya da hannu dumu-dumu a wajen cutar da ita
Shugaban ya ce 'yan ta'addan Lakurawa da aka zuba a wasu sassan Najeriya wani kulli ne tsakanin kasar Faransa da 'yan ta'addan ISWAP
Nijar ta zargi Najeriya da yi mata makarkashiya Hoto: Najib LawalAsali: FacebookA wata hira da ta kebanta da TRT Hausa, Janar Abdourahamane Tchiani ya fusata a kan yadda makwabciyarta Najeriya ta san da shirin amma ta yi gum.
Kara karanta wannan
"Akwai kullin arziki a 2025," Ganduje ya nemi a kara yi wa Tinubu uziri
Shugaban kasar Nijar, Janar Abdourahamane Tchiani ya bayyana cewa sun kama wasu daga cikin 'yan ta'addan Lakurawa da su ka ba su muhimman bayanan ayyukansu
Shugaban jamhuriyyar Nijar ya bayyana cewa ISWAP da Faransa sun sanya hannu a kan wata yarjejeniya a ranar 4 Maris, 2024 domin tabbatar da kirkirar 'yan ta'addan Lakurawa.
Ya ce sun yi kokari wajen sanar da gwamnatin Najeriya, har aka gayyato jagororin kasar zuwa Nijar har sun tattauna da Lakurawan da aka kama, amma sun gano kasar nan ta san da batun.
Kara karanta wannan
Yadda 'yan sanda suka kama miyagu 30,313 da bindigogi 1,984 a 2024
A baya mun wallafa cewa dakarun sojojin sama na Najeriya su ka yi kuskure a wajen kai wa 'yan ta'addan Lakurawa hari a Sakkwato
Rahotanni sun bayyana cewa an jefa bama-baman a kan wasu bayin Allah da ke wasu kauyuka biyu a karamar hukumar Silame tare da kashe mutane akalla 10