DUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram! Kada ka bari komai ya wuce ka Lagos - Demola Olarewaju ya na cikin fitattun matasan da ke ba jam’iyyar PDP goyon baya, ya yi magana a kan batun takardar shaidar Bola Tinubu Ko da yake tofa albarkacin bakinsa a dandalin X wanda aka fi sani da Twitter, Mista Demola Olarewaju ya yi hasashen samun canjin shugaban kasa. ‘Dan siyasan kuma hadimin Atiku Abubakar ya na ganin cewa kotun koli za ta tsige Bola Ahmed Tinubu, hakan zai ba gwaninsa damar hawa mulki. Kara karanta wannan An Saida Fetur a Kan N415 a Maimakon N615 da Attajiri Ya Tausayawa Mutanen Kano PDP na fatan a tsige Shugaba Tinubu a daura Atiku Hoto: @officialABATAsali: FacebookZa a cire Tinubu a kotun koli?A bayanan da ya yi a shafin X a ranar Laraba, ya nuna kusan dole ne Alkalan kotun koli su tunbuke shugaban kasa, ya ce idan ba ayi haka, to da sake. LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng Olarewaju ya ce bayanan da aka samu daga bakin wani ma’aikacin jami’ar CSU a Amurka sun isa hujja wajen kalubalantar Bola Tinubu a kotun koli. A cewarsa, mai girma shugaban kasar ya yi amfani da takardar bogi - dabam da wanda yake fitowa daga hanun jami’a, ya gabatarwa hukumar INEC. Dokar kasa ta haramta tsaya takarar shugaban kasa ga duk wanda aka samu ya yi karyar takardu, lauyoyin Atiku su na jifan Tinubu da wannan laifi. Kara karanta wannan mai ba Atiku Abubakar shawaran a kan dabarun yada labarai ya kara nanata irin wannan ikirari a gaban duniya Rewaju ya shaidawa tashar Splash FM cewa fitaccen lauyan nan Gani Fawehinmi ya fara bankado zargin da ake yi wa Bola Tinubu a shekarun baya Ku na da labari Gwamna Mai Mala Buni da AbdulRahman AbdulRasaq sun zarce ba tare da hayaniyar kotu ba Haka zalika Isa Liman Kantagi bai yi karar Umar Sani Bago a kotu ba kamar yadda Dikko Radda ya ba Lado Danmarke rata mai yawa - kuri’a 373 A group of youths known as Concerned Niger Youths has ruled out the likelihood of the Peoples Democratic Party (PDP) candidate emerging as winner of Saturday’s governorship election in Niger State it called on the Independent National Electoral Commission (INEC) to disqualify him from the governorship poll on grounds of indictment by a court of competent jurisdiction wondered why the opposition party would field someone with questionable public standing as its candidate for the poll  It noted that having been indicted by the courts over allegations bothering on money laundering and other sharp practices Kantagi cannot aspire to govern the state he so brazenly wronged by the alleged act The group said the state deserves someone whose hands are not tainted and soiled by allegations of wrong doing as public officer like that of Kantagi Citing the Federal High Court verdict which indicted the governorship candidate for offenses relating to money laundering and conspiracy to commit money laundering the group also noted that an attempt by Kantagi to reverse the judgment of the lower court at the appeal court was dismissed in February 2022 In the statement signed by its coordinator the group wondered why the PDP would field such person as candidate for the state’s number one position knowing the enormity of the indictment The group called on the people of Niger State to rise up against  lootters of their commonwealth by ensuring that they come near public offices to perpetrate such acts The Court of Appeal sitting in Abuja in February 2022 dismissed  Kantigi’s application for leave to reverse the judgment of the trial court bothering on money laundering In a judgment delivered by Justice Mohammed Danjuma on February 4 but a copy sighted by our correspondent yesterday held that the application being an abuse court process was liable to be dismissed and was accordingly dismissed CA/A/CR/468/2021 is Liman Isa Kantigi while Katah property & Investment are the 1st were charged for offenses relating to money laundering and conspiracy to commit money laundering before the Federal High Court Abuja on the 25” day of June 2018 the Appellant’s name was deployed in all 13 counts as predicate offender but the Appellant himself was said to be at large the petitions upon which the learned trial Judge found against the appellant was admitted in evidence as Exhibit O and P respectively from Niger State Government alleged that the sum of N 18,000,000.00 (Eighteen Million Naira Only) and N141,000,000.00 (One Hundred and Forty-One Million Naira Only) respectively when appellant occupied an office in Niger Government house Ojukwu the Appellant was indicted by the trial court which found that the offence alleged against the Appellant were established by the prosecution the appellant applied to appeal against the judgment but the court found no merit in his appeal and dismissed the appeal © 2025 Leadership Media Group - All Rights Reserved © 2025 Leadership Media Group - All Rights Reserved DUBA NAN: Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai Abuja - Rahoton nan ya kawo jerin jihohin da ‘yan takaran gwamnonin adawa ba su shigar da kara a zaben da aka gudanar a jihohin kasar nan ba kotun sauraron kararrakin zabe za ta tsige wanda aka rantsar a kan kujera Wasu Gwamnonin Najeriya a Kigali Hoto: www.maxilensnews.comAsali: UGC1. Gwamnan Jihar KwaraGwamna AbdulRahman AbdulRasaq bai samu kalubalen shari’a bayan nasarsa a zaben 2023 ba, abokan adawarsa ba su kai shi kotun zabe ba. Kara karanta wannan Dan Najeriya Da Ke Tuka Baro a Kasuwa Ya Zama Shahararren Farfesa Da Ake Ji Da Shi Mai girma gwamnan ya yi fama da rikicin gida a APC kafin zabe ya huta da kashe kudi a kotu domin Abdullahi Yaman ya rungumi kaddara Isa Liman Kantagi bai bata lokacinsa a zuwa kotun karar zabe ba bayan ya sha kashi a hannun Hon. Umar Sani Bago a zaben gwamnan Neja A lokacin da ake yakin zabe, ‘dan takaran PDP wanda ya zo na biyu ya yi barazanar cewa duk wanda ya ci kudinsa sai mutu idan bai zabe shi ba Abdullahi Shariff ya nemi ya zama barazana ga Mai Mala Buni a zaben gwamnan Yobe amma da ya sha kashi a zaben bai dauki matakin zuwa kotu ba Babu mamaki ratar kusan kuri’u 200, 000 da aka samu tsakanin PDP da APC ya sa alkalai ba su sha wahalar kafa kotun korafin zaben gwamna a Yobe ba. Kara karanta wannan Jerin Gwamnonin Da Kotun Zabe Ta Tsige Cikin Wata 5 Da Dalili Dr. Dikko Umaru Radda ya ba Sanata Yakubu Lado Danmarke ratar kuri’u fiye da 370 000 a zaben gwamnan jihar Katsina da aka yi a watan Maris Yakubu Lado Danmarke wanda ya shiga takarar gwamna a jihar Katsina sau uku bai shigar da kara a kotu ba Hon. Nasiru Sule Garo wanda tsohon ‘dan majalisar wakilan tarayya ne ya rasa kararsa a kotun zabe kamar yadda rahoto ya zo kwanakin baya Kotun sauraron karar zabe ta ce jam’iyyar APC da ‘dan takaranta su ka yi galaba a zabe ‘Dan Kwankwasiyyan ya na cikin kwamishoni masu ci