You don't have permission to access the page you requested What is this page?The website you are visiting is protected.For security reasons this page cannot be displayed CHECK OUT: Education is Your Right! Don’t Let Social Norms Hold You Back. Learn Online with LEGIT. Enroll Now! A'isha Ahmad edita ce a sashen Hausa na Legit Tana da ƙwarewa wajen rubutun labarai da rahotanni tsawon shekaru uku al'amuran da su ka shafi mata da yara da siyasa Jihar Zamfara - Sojojin Najeriya karkashin atisayen Operation Fansan Yanma sun yi wa ‘yan ta’adda da ke aiki a jihohin Sokoto da Kebbi ruwan wuta a sansanoninsu Sojojin sun yi gagarumin aikin a kananan hukumomi kamar su Illela, Tangaza, Gudu, Binji, da Silami a jihar Sokoto, sai kuma Augie, Arewa, Argungu, da Dandi a jihar Kebbi. Kara karanta wannan Sojojin sama sun fatattaki 'yan ta'adda Hoto: Nigerian Army HQAsali: FacebookAIT ta ruwaito cewa sojojin sun kashe fiye da ‘yan ta’adda 20 tare da rusa sansanoninsu wanda hakan ya sa suka tsere daga maboyarsu domin tsira da rayukansu LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu Zagazola Makama ya wallafa cewa sojojin sun yi aiki tukuru a yankunan da suka hada da dazukan Tsauna, Bauni, da Sarma, tare da kakkabe maboyar ‘yan ta’adda. Rahotanni sun tabbatar da cewa sojojin sun kora ‘yan bindigar da ke samun mafaka a kauyukan, wanda ya sa su ka tsere daga maboyarsu, kuma su ka ba makamansu. A Sarma Ruga, an samu nasarar hallaka ‘yan ta’adda fiye da 20 a wani zazzafan artabu da gungun ‘yan bindiga da su ka fuskanci fushin zaratan sojojin Najeriya. Bayanai sun nuna cewa sojoji sun gano wani sabon sansanin ‘yan ta’adda a kusa da Dutsen Mai Hills, kuma an yi nasarar kwace kayan masarufi da sauran kayayyakin da suka bari. Kara karanta wannan Sojojin sun ci gaba da gudanar da atisaye har zuwa Jaima, wani gari da ke kan iyakar kasar nan da sojojin kasar Nijar suna gudanar da sintiri a yankin A wata sanarwa da rundunar sojoji ta fitar, ta ce sun yi nasarar kakkabe Manja, wani gari da aka kwashe shekaru hudu ana fama da ta’addanci da fashi a ciki Wannan nasara ta sa mutanen gari sun fara dawowa gida suna nuna farin ciki da godiya ga sojojin Najeriya domin ba su damar ci gaba da rayuwarsu a gida A wani labarin, kun ji cewa zaratan sojojin Najeriya sun yi nasarar fatattakar wasu gungun ‘yan bindiga a wani atisaye na musamman da suka gudanar a jihohin Zamfara da Katsina Wannan aiki na ya zo ne a wani bangare na kokarin gwamnati na kawo karshen rashin tsaro da ya addabi yankin Arewa maso Yamma, inda 'yan ta'adda ke cin karensu babu babbaka. Kara karanta wannan yan ta'adda sun hallaka kwamandan sojoji da wasu jami'ai Atisayen ya shafi kauyuka kamar Dajin Gidan Goga a Zamfara da Dajin Jibia a Katsina aka samu nasarori bayan an yi wa 'yan ta'addan kofar rago tare da zuba masu albusurai babban edita a sashen Hausa na Legit ya duba labarin Where to find and solve Breath of the Wild's many puzzle rooms and how to turn their rewards into increased health and stamina Zelda: Breath of the Wild's Shrines are small puzzle rooms that are scattered throughout the game's world Introduced at the start of the game as a means to unlock Runes - special abilities Link can use to manipulate objects to solve puzzles - they later reward Link with Spirit Orbs which can be traded in for permanent Stamina and Heart Container upgrades visiting them will make your quest go much smoother and are home to some of the best challenges in the game - so be sure to take the time to visit as many as you can If you're after help for the main game itself, then consult our Zelda: Breath of the Wild walkthrough and guide There are many Shrines throughout the game (120 to be exact) with every region containing a handful each You can spot them from a distance by their characteristic red glow; not unlike the Towers that sprout up throughout the land often appearing out of view or out of reach and so accessing them can prove to be a puzzle within itself Once you have entered and completed its Trial you will reward a Spirit Orb by their conclusion - used to trade for permanent Heart Containers and Stamina upgrades which you can read about later in this article - as well as bonus Treasure Below are maps for every region and their Shrine locations as well as guides to Shrines we've found so far Expect on-going updates to this as we continue to explore Hyrule's massive world Eldin and Death Mountain region (9 Shrines) Although you can cook new recipes to give you temporary Heart Containers and Stamina boosts only collecting Spirit Orbs can you permanently increase their gauges As you'll see when you complete The Isolated Plateau quest when visiting the Temple of Time you can trade in Spirit Orbs for Heart Containers at statues throughout the world Some villages will have a statue you can pray at so warp to your favourite and visit and you'll be given the option to upgrade either health or stamina There is a special statue at Hateno Village that can allow you to transfer your Hearts to Stamina This is particularly useful when it comes to collecting the Master Sword and so transferring your spare Stamina - even temporarily - over to your Heart gauge can come in useful You can also get a full Heart Container from completing each of the four Divine Beasts so playing just the main quest will give you upgrades © 2025 Eurogamer.net a brand of IGN Entertainment No part of this website or its content may be reproduced without the copyright owner's permission Eurogamer is a registered trademark of Gamer Network Limited Legit.ng Hausa ta bude tasha a manhajar Whatsapp. Kasance tare da mu don samun rahotanni da dumi-dumi! kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa Katsina - Wasu ƙungiyoyin 'yan bindiga masu adawa da juna sun yi artabu a jihar Katsina, akalla ƴan ta'adda 20 sun baƙunci lahira. Rahotanni sun nuna ƴan bindigar sun kaure da faɗa tare da karkashe junansu da safiyar ranar Laraba a kauyen Ɗan Ali da ke ƙaramar hukumar Ɗanmusa a Katsina. Kara karanta wannan Maulidi: Gwamnan Neja ya nuna takaici bayan jirgi ya kife da mutane sama da 300 Masani kuna mai sharhi kan harkokin tsaro, Zagazola Makama ne ya bayyana hakan a shafinsa na manhajar X wanda aka fi sani da Twitter. LURA: Shin kana son bamu labari da tattaunawa da marubutanmu? Tuntubemu a info@corp.legit.ng Ya ce ya samu labarin daga cikin waɗanda suka mutu a arangamar har da wasu daga cikin jagororin ƴan ta'addan. Ya ƙara da cewa faɗan ya faru ne tsakanin ƙungiyar ƴan bindiga karkashin Mai Nore da mayakan kungiyar Buzaro. Ganau da suka ga abin da ya faru sun ce faɗan da ƴan ta'addan suka yi a tsakaninsu ya yi tsanani sosai domin an riƙa jin ƙarar harbe-hare a ilahirin yankin. Kara karanta wannan Wata ƙungiyar addinin Musulunci ta dura kan Shugaba Tinubu Wannan dai na zuwa ne a daidai lokacin da rundunar sojojin Najeriya ta ƙara matsa ƙaimi wajen kakkaɓe ƴan bindiga a Arewa maso Yammacin Najeriya A wani rahoton kuma ƴan bindiga sun kai hari babban asibitin da ke ƙaramar hukumar Kurfi a jihar Katsina ranar Laraba da ta gabata da daddare Bayanai sun nuna maharan sun harbi mai gadi sun sace mata hudu a ciki har da matar wani likita da ke aikin dare a asibitin Ahmad Yusuf, kwararren edita ne a Legit Hausa da ya shafe tsawon shekaru yana kawo muku rahotannin siyasa, nishadi da al'amuran yau da kullum Jihar Kano - Ana tsammanin ma'aikata aƙalla 4,000 da ke aiki ƙarƙashin gwamnatin jihar Kano za su yi ritaya ranar 1 ga watan Disamba, 2024. Matakin dai ya biyo bayan soke dokar da ta baiwa ma'aikata damar ci gaba da aiki fiye da shekarun ritaya da kundin tsarin mulki ya tanada. Kara karanta wannan N70,000: Gwamna ya yi alkawarin karin albashi Jaridar Leadership ta tattaro cewa tsohon gwamnan Kano Dr Abdullahi Umar Ganduje shi ne ya kawo tsarin karawa ma'aikatan shekarun aiki a gwamnati an ƙarawa waɗannan ma'aikata da ake magana a kansu shekaru biyar bayan sun cika shekarun ritaya Sai dai a halin yanzu Gwamna Abba Kabir Yusuf ya soke wannan tsari na Ganduje ya maido da asalin tsarin da aka sani a baya Shugaban ma’aikatan gidan gwamnatin Kano, Abdullahi Musa shi ne ya tabbatar da hakan ga manema labarai bayan soke dokar fansho, jaridar Punch ta rahoto. Ya ce gwamnati za ta kafa kwamiti na musamman wanda zai zaƙulo dukkan ma'aikatan da wannan matakin ya shafa. Kara karanta wannan Wani Malamin Addini ya daɓawa matarsa wuƙa har lahira Ku na da labarin gwamnatin jihar Kano ta sanya sabuwar ranar da ɗaliban makarantun firamare da na gaba da firamare za su koma karatu A wata sanarwa da daraktan wayar da kan jama'a na ma'aikatar ilmi ya fitar ya ce za a koma ne ranakun 15 da 16 ga watan Satumban 2024 DUBA NAN: Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai Jihar Kaduna - Dakarun rundunar sojojin Najeriya sun yi nasarar hallaka ƴan bindiga takwas a yankin ƙaramar hukumar Birnin Gwari da ke jihar Kaduna Gwamnatin Kaduna ta ce sojojin sun samu wannan nasara ne yayin da suka fita sintiri a yankin Kampanin Doka da ke karamar hukumar Birnin Gwari. Kara karanta wannan Kwamishinan tsaro da harkokin cikin gida, Samuel Aruwan ne ya bayyana hakan a wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na manhajar X a safiyar Alhamis Aruwan ya ce sojojin na kan aikin sintiri suka ci karo da ƴan bindigar, kuma nan take suka hallaka mutum bakwai daga cikin miyagun a musayar wuta. Ya ce a yayin artabun, sojojin sun kwato bindigun AK-47 guda uku, AK-47 Magazine guda takwas da harsasai 120. Sauran abubuwan da suka kwato sun hada da babura shida, wayoyin hannu guda uku, na'urorin rediyon Baofeng guda biyu, da kuma tufafi kala biyu. Kara karanta wannan Kaduna: Ambaliyar ruwa ta lalata gidaje sama da 200 Gwamnan Kaduna, Malam Uba Sani ya jinjinawa jami'an tsaron bisa wannan nasara da suka samu A karshe gwamnatin Kaduna ta bukaci al'umma da su kai rahoton duk wanda suka gani ɗauke da raunukan harbin bindiga domin ɗaukar matakin da ya dace A wani rahoton kuma hukumar tattara bayanan sirri DIA za ta ci gaba da tsare ɗan sanda da wasu da ake zargi da taimakawa ƴan ta'adda a Najeriya Wata babbar kotun tarayya mai zama a Abuja ce ta amince DIA ta ci gaba da tsare waɗanda ake zargi na tsawon kwanaki 30 DUBA NAN: Danna “See First” karkashin karkashin "Following “ don samun labaran Legit.ng a shafinka na Facebook akai-akai Kasar Kenya - Hukumomi sun bayyana cewa aƙalla mutum takwas ne suka mutu a wani hatsarin jirgin sama mai saukar ungulu na soji a ƙasar Kenya a kusa da kan iyaka da ƙasar Somaliya Hukumomin kasar Kenya sun ce kawo yanzu ba a tabbatar da abin da ya haddasa hatsarin ba wanda ya auku a gundumar Lamu da ke a gaɓar teku, cewar rahoton Africanews. Kara karanta wannan Karshen Yan Bindiga Ya Zo: Jihar Arewa Ta Dauki Wani Muhimmin Mataki Domin Murkushe Yan Bindiga Jami’an tsaro na gudanar da ayyukansu a yankin domin daƙile ayyukan ta'addancin ƙungiyar al-Shabab mai alaƙa da al-Qaida wacce ke da sansaninta a ƙasar Somaliya kusa da kan iyaka A cewar ma'aikatar tsaro (DoD), jirgin saman mai saukar ungulu ya yi hatsari a lokacin da yake sintiri da daddare, rahoton Aljazeera ya tabbatar DUBA: Shigo shafin Legit.ng na manhajar Legit.ng na Telegram! Kada ka bari komai ya wuce ka Ma'aikatar ta ƙara da cewa, an kafa kwamitin bincike wanda aka tura zuwa wurin domin gano musabbabin hatsarin. Rahotanni sun ce dukkanin sojoji da ma'aikatan da ke cikin jirgin sun mutu. An yi ƙiyasin cewa aƙalla mutane takwas ne suka mutu amma ma'aikatar tsaron ta ce tana ta'aziyya ga iyalan matuƙan jirgin, inda ba ta ambaci ko mutum nawa suka rasa ransu ba. Kara karanta wannan Tashin Hankali: 'Yan Bindiga Sun Halaka Sojoji da 'Yan Sanda Da Dama a Jihar APC Akwai sojojin ƙasar Kenya a cikin ƙasar Somaliya a matsayin wani ɓangare na tawagar wanzar da zaman lafiya ta Tarayyar Afirka domin taimakawa wajen yaki da kungiyar al-Shabab Dakarun na Kenya an tura su Somaliya a shekara ta 2011 yanzu haka ana shirye-shiryen janye dakarun ƙasa da ƙasa yayin da sojojin Somaliya ke karɓar ragamar ayyukan tsaro A wani labarin kuma, an shiga tashin hankali bayan wani jirgin sama na kamfanin United Nigeria Airlines, ya gamu da hatsari a jihar Legas. jirgin ya samu matsalar da ta kai ga sauka daga asalin titinsa na tashi ko sauka, lamarin da ya haifar da firgici da tashin hankali tsakanin Fasinjoji. You don't have permission to access the page you requested. What is this page?The website you are visiting is protected.For security reasons this page cannot be displayed. Rahotanni sun ce an jikkata mutane fiye da talatin a harin da aka kai a kewayen Dora. Fashewar bom din na zuwa ne kwana guda bayan an kashe fiye da mutum saba'in a wani hari da aka kai kan masu makoki a garin Sadr inda 'yan Shi'a suka fi rinjaye. An samu rahoton asarar akalla dala biliyan 12 a Nigeria sakamakon rikicin manoma da makiyaya da ya mamaye sassa daban daban na kasar a ranar Talata ya bayyana hakan a zantawarsa da manema labarai jim kadan bayan ganawa da jami'an gwamnati a Makurdi "Mun yi kiyascin asarar akalla $12b a kowacce shekara sakamakon rikicin makiyaya da manoma "Wannan wani babban al'amari ne kuma da zai iya shafar kasar baki daya," a cewarsa Anyanwu ya kara da cewa akwai bukatar a mayar da hankali kan rikici tsakanin makiyaya da manoma yana mai cewa wannan ne ma dalilin da yasa kungiyar ta shiga cikin lamarin Sakamakon rikicin makiyaya da manoma a Nigeria anyi asarar akalla $12bAsali: UGCYa yi nuni da cewa kungiyar Mercy Corps da aka samar da ita karkashin hukumar USAID ta mayar da hankali kan gina zaman lafiya na watanni 60 a Benue da wasu jihohin jihar shuwagabannin kananan hukumo a jawabansu daban daban sun lissafa rashin aikin yi rashin ababen more rayuwa daga cikin dalilan haddasa rikicin makiyaya da manoma A wani labarin; Rundunar 'yan sandan jihar Borno ta cafke mutane 45 da ake zarginsu da laifin garkuwa da mutane da mallakar miyagun makamai a sassa daban daban na jihar akwai mai shekaru 40 wanda ake zargin ya kware wajen safarar makamai ga 'yan ta'addan Boko Haram Jihar Borno ta dade tana fuskantar matsalolin tsaro ya yin da dubunnai suka rasa muhallansu na gado A yayin da jami'an tsaro ke fafutukar dai-daita lamuran tsaro a jihar a hannu daya kuma ana aikata wasu laifukan a sassa daban daban na jihar Amma rundunar 'yan sanda ta jihar Borno ta ce ba za ta sarara ba har sai ta wanzar da zaman lafiya da cafke masu aikata munanan laifuka a jihar Domin sauke manhajar labaran Legit.ng a wayar ku ta hannu, latsa wannan rubutu na kasa: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa Ku biyo mu a shafukanmu na dandalin sada zumunta: Facebook: https://facebook.com/legitnghausa Twitter: https://twitter.com/legitnghausa Idan kuna da wata shawara ko bukatar bamu labari Gwamnan jihar Zamfara Bello Matawalle ya ce akwai ‘yan bindiga akalla guda dubu talatin a jihohin arewa maso yamma A cewar gwamnan na Zamfara akwai kuma sansanonin ‘yan bindiga akalla guda dari a dazuka dake jihohin Wanda a cewar sa kowane daya daga cikin sansanonin yana kunshe da ‘yan bindiga akalla guda dari uku Gwamnan na Zamfara wanda kwamishinan kananan hukumomin jihar Alhaji Ibrahim Magaji Dosara ya yi magana a madadinsa ya bayyana hakan ne yayin wani taron manema labarai ranar juma’a a garin Kaduna Ya kuma bayyana jihohin da ‘yan bindigar suke da sansanoni da cewa sun hada da: Zamfara Gwamnan na Zamfara ya kuma ce gwamnatin tarayya ba ta da isassun sojoji da za ta iya samun galaba akan ‘yan bindigar Muhammadu Sanusi II: Hadin kai tsakanin Nijar da Najeriya zai magance matsalar tsaro Ba gudu ba ja da baya kan binciken zargin badakalar sayar da filin masarautar Kano na Dorayi – Muhyi Magaji Gwamnatin jihar Gombe a ranar Litnin ta sanar da cewa rikici tsakanin Shongom da Faliya kan filin gona ya yi sanadiyar mutuwar mutum guda tare da kona gidaje akalla 50 Kwamishanan labaran jihar, Julius Ishaya, ya sanar da hakan a hira da manema labarai bayan zaman majalisar tsaro na Gombe, rahoton Vanguard. 29 ga Mayu kuma wata mata ta rasa rayuwarta "Majalisar tsaro ta jaddada haramta ayyukan yan banga da kungiyoyin mafarauta kuma an sanar da dukkan hukumomin tsaro kan haka," yace Ya ce gwamnatin jihar ta umurci shugabannin gargajiyan garuruwan su gana da matasansu domin takaita wannan rikici Ya ce an umurci jami'an tsaro su fito da wadanda suka haddasa wannan rikici saboda rikici ba ta barkewa da kanta kuma wajibi ne a hukuntasu Kwamishanan yan sandan jihar Gombe, Ishola Babaita, ya tabbatarwa kamfanin dillancin labarai NAN wannan labari na rikici tsakanin Shongom da Filiya. Ya tabbatar da cewa an kona akalla gidaje 50 kuma an hallaka mutum daya. Ya ce za'a hukunta dukkan wadanda ke da hannu cikin wannan rikici bayan kammala bincike. Akalla mutane talatin sun hallaka, bayan da 'yan bindigar da suka rufe fuskokinsu, suka afka wa cibiyar cinikayyar. Wasu mutanen fiye da hamsin sun jikkata. In ji wani wakilin BBC a Nairobin, ministan tsaron Kenyar ya gaya masa cewa, maharan sun yi garkuwa da wasu mutane. Kungiyar Islama ta Al-Shabaab da ke Somaliya ta ce ita ke da alhakin kai harin. Wani babban jami'in Al Shabaab din ya gaya wa BBC cewa, ramuwar gayya ce saboda kasancewar sojojin Kenya a Somalia. Ma'aikatan majalisar dinkin duniya na kasashen waje da kuma jami'an diplomasiyya na zuwa sosai wannan cibiyar kasuwancin ta Nairobi. Amurka ta yi alawadai da harin wanda wasu 'yan kasar suka jikata a ciki. Wannan al'amarin dai ya faru ne da yammacin ranar juma'a. Wani mazaunin wurin da ya ganewa idonsa lamarin, ya shaidawa BBC cewa lamarin ya faru ne da misalin karfe biyar na yammacin ranar Juma'a, inda ya yi zargin cewa sojoji ne da dama da suka isa unguwar a motocin su, suka nufi wani gida, sannan suka budewa gidan wuta. Ganau din ya ce an kashe mutane uku a cikin gidan, sannan ya yi zargin sojojin da fito da mutum guda kuma, shima suka harbe shi. Mutanen da aka kashe dai baki ne a unguwar wanda ba su fi shekara guda da zuwa ba, kuma 'yan kasuwa ne inji shi. BBC ta tuntubi mai magana da yawun sojojin Birget ta daya na jahohin Sokoto da Kebbi da Zamfara , kuma ya shaidawa wakilin mu Abdou Halilou cewa yana kan bincike domin samun bayanai. - Rahotanni sun tabbatar da cewa an addabi yankin Giwa da garkuwa da mutane an yi garkuwa da mutane da-dama a cikin garin Shika - Daga cikin wadanda aka sace har da wata yarinya da ta zo ziyarar ta’aziyya A daidai lokacin da ake fama da kashe-kashe a yankin kudancin Kaduna mutanen karamar hukumar Giwa su na kukan garkuwa da mutane Legin.ng Hausa ta samu labarin irin satar da mutanen da ake yi a yankin Giwa ana tsare Bayin Allah har sai ‘yanuwa ko abokansu sun biya kudin fansa A ranar 11 ga watan Agustan nan ne masu garkuwa da mutane su ka shiga wani kauye da ake kira Tashar Zomo Wani Bawan Allah mazaunin wannan yanki ya shaidawa jaridar Legit.ng cewa har yanzu wadannan mutane da aka sace KU KARANTA: Rikici ya kaure tsakanin Jami’ai da IPOB Ana fama da garkuwa da mutane a KadunaAsali: TwitterA lokacin da ake kukan wannan lamari kuma sai aka ji ‘yan bindigan sun aukawa garin Tawatsu sun sace ‘diyar wani Bawan Allah a ranar Larabar da ta wuce Majiyar ta ce wannan yarinya da aka yi garkuwa da ita ta zo garin ne daga jihar Kano domin yi wa ‘yanuwanta ta’aziyyar rasuwa da aka yi masu kwanakin baya a karshen makon da ya gabata aka wayi gari a garin Shika da mummunan labarin sace wasu mutum biyu Duk wannan abu ya auku ne a karamar hukumar Giwa a Kaduna Tun ba yau ba ana fama da matsalar rashin tsaro a yankin mai iyaka da Katsina Wani Bawan Allah da ke zaune a karamar hukumar Giwa ya shaida mana cewa satar mutanen da ake yi a Shika da kewaye ya jefa al’ummar yankin cikin halin firgici Idan ku na da wata shawara ko bukatar bamu labari Latsa wannan domin samun sabuwar manhajar labarai ta Legit.ng Hausa a wayar ku ta hannu: https://play.google.com/store/apps/details?id=com.naij.hausa&hl=en Facebook: https://facebook.com/legitnghausa Twitter: https://twitter.com/legitnghausa